Showing 1-4 of 4 items.

Sabõda sãbon ¡uraishawa.

Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka"abah).

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.