Showing 1-4 of 4 items.

Ka ce:"Shi ne Allah Makaɗaĩci."

"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."