Showing 1-5 of 5 items.

Ka ce"ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

"Daga sharrin abin da Ya halitta."

"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."

"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."